Goman tsakiya na watan Ramadan lokaci ne da ake fatan gani a kasar Hausa, saboda ayyukan ibada da ake yawaitawa da kuma wasan tashe da ake nishadantar da jama’a a unguwanni da sauran wurare.
Mene ne tarihin tashe da amfaninsa kuma ya aka yi ya rasa martabarsa da kimarsa a kasar Hausa?